Birbishin Rikici
Kokarin nutsawa cikin wahalhalun da mutanen da ke zaune a yankunan da ake fama da tashe-tashen hankula ke fuskanta, yawanci yakan zo ne kawai ta fuskar kididdiga; Birbishin Rikici wani shiri ne na mako-mako akan waɗannan labarun sirri na wadanda rikici da tashin hankali suka shafa da HumAngle ke kawo muku.
-
Kirsimeti A Hannun Masu Garkuwa
21 ga Satumbar 2021 rana ce da al'ummar Unguwan Gwari dake Kaduna ba za su manta da ita ba. Sama…
Read More » -
Daga Kurkuku Mai Ban Tsoro Zuwa Bakon Gida
Rayuwar Baana Alhaji Ali ta ruguje bayan daurin shekara shida a karkashin zargin da ake yi masa na dan ta’adda…
Read More » -
Rayuwa Da Tabon Cuta Mai Yaduwa
Sakin Adam Modu da sojojin Najeriya suka yi ya kamata ya zama albishir da abun jin dadi ga matarsa da…
Read More » -
Sun Masa Alkawarin Sana’a Amma Suka Kaishi Kurkuku
A jihar Borno dake arewa maso gabashin Najeriya, sojojin Najeriya sun kama dubban mutane a tsakanin shekarar 2015 zuwa 2016,…
Read More » -
Doguwar Tafiya A Iyakokin Kasashe Don Tserewa Boko Haram
Hannatu ta samu kwanciyar hankali a matsayinta na malama a jihar Borno har sai da Boko Haram ta afka musu;…
Read More » -
Munje Neman Taimako Gurin Sojoji Amma Sai Suka Kama Mazajenmu
Yawancin wadanda aka kama ba su da laifi. Mijin Zarah na daya daga cikinsu. An gaya mata cewa ya mutu…
Read More » -
Daga Kamu Ba Dalili Zuwa Rasa Matsuguni
A jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya, sojoji sun kama dubban mutane ba bisa ka'ida ba a tsakanin…
Read More » -
Ta Gudarwa Hari A Gona Ta Yi Jinya A Sansanin Gudun Hijira
Rikicin manoma da makiyaya a jihar Benue dake arewa ta tsakiyar Najeriya na ci gaba da raba mutane da gidajensu,…
Read More » -
Ya Gudarwa Yan Boko Haram Karshe Aka Ce A Cikinsu Yake
A jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya, sojojin Najeriya sun kama dubban mutane ba bisa ka'ida ba a…
Read More » -
Ya Kubucewa Masu Garkuwa Ba Tare Da Biyan Fansa Ba
A Arewa maso Yammacin Najeriya, yin garkuwa da mutane yana iya faruwa a ko'ina, ba wai zama a wurin da…
Read More »