Saurara a: Apple Podcast | Google Podcast | Spotify | Buzzsprout | RSS
A shekarar 2018, an sace ‘yan mata sama da 115 daga dakunan kwanansu a Dapchi. Wasu daga ‘yan matan da suka je neman ilimi a makaratar da aka kwashesu sun biya farashi da rayukansu. A cikin wannan shiri na Birbishin Rikici, HumAngle ta bayar da labarin waɗannan da aka kashe da kuma firgicin da suka yi ta fama.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuciya: Zubaida Baba Ibrahim
Muryoyin shiri: Isaac Oritogun, Umar Yandaki, Khadija Gidado
Fassara: Ruqayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida
Support Our Journalism
There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.
To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.
Your donation will further promote a robust, free, and independent media.
Donate Here