Birbishin Rikici
Kokarin nutsawa cikin wahalhalun da mutanen da ke zaune a yankunan da ake fama da tashe-tashen hankula ke fuskanta, yawanci yakan zo ne kawai ta fuskar kididdiga; Birbishin Rikici wani shiri ne na mako-mako akan waɗannan labarun sirri na wadanda rikici da tashin hankali suka shafa da HumAngle ke kawo muku.
-
Rayuwar Shekara Takwas Da Yaya Hudu A Hannun Boko Haram
Rayuwar Shekara Takwas Da Yaya Hudu A Hannun Boko | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS A cikin shirin #BirbishinRikici, za mu…
Read More » -
Bayan Kubutar Amaryar Da Yan Garkuwa Suka Yi Wa Fyade
Bayan Kubutar Amaryar Da Yan Garkuwa Suka Yi Wa Fy | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS A shirin #BirbishinRikici na yau,…
Read More » -
Kisan Kiyashi A Ranar Kirsamati
Kisan Kiyashi A Ranar Kirsamati | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS Babu wanda ya ga hakan yana zuwa, yayin da mutanen…
Read More » -
An Kone Musu Gida, An Kone Duk Burikansu
An Kone Musu Gida, An Kone Duk Burikansu | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS A shiri na yau, zamu ba da…
Read More » -
Yadda Ake Yi Wa Yan Kabilu Kudin Goro A Arewa Maso Yammacin Najeriya
Yadda Ake Yi Wa Yan Kabilu Kudin Goro A Arewa Maso | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS A yau za mu…
Read More » -
Rayuwa Tare Da Warin Gawa
Rayuwa Tare Da Warin Gawa | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS A lokacin da ake fama da hare-haren Boko Haram a…
Read More » -
Rashin Matsuguni
Rashin Matsuguni | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS David Jafaru mai shekaru 35 yana zaune ne a Kaduna, yana sana’ar tuka…
Read More » -
Ƙaramar Uwa Mai Jin-Ƙai
Ƙaramar Uwa Mai Jin-Ƙai | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify Maryam Adam, mace mai tsananin rashin son kai ta dauki…
Read More » -
Kwana 105 A Hannun Masu Garkuwa
Kwana 105 A Hannun Masu Garkuwa | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify Kwanaki 105 Bilyaminu yana hannun masu garkuwa da…
Read More » -
Kwana 40 A Hannun Garkuwa
Kwana 40 A Hannun Garkuwa | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS Wannan shiri na #BirbishinRikici ya koma ne a lokacin da…
Read More »