Ta’addanci Bai Hanata Neman Ilimi Ba

Birbishin Rikici: Episode 45

Listen to this story

Audio is unavailable for this story.
Prefer HumAngle on Google
0
​​Birbishin RikiciPodcast

Saurara a: Apple Podcast | Google Podcast | Spotify | Buzzsprout | RSS

Zarah na ganin Bama garin al’umma ne mai cike da ban tsoro. A baya, garin ya taba zama cibiyar kasuwanci a jihar Borno. Amma yanzu ya zama tarihi bayan hare-haren da ‘yan ta’adda ke kaiwa sama da shekaru goma da suka wuce. Duk da tserewa da ta yi daga sacewa da cin zarafi daga kungiyoyin ‘yan ta’adda, amma yanzu yanayi ya tilastawa wannan budurwa komawa garin da ya tara mata bakin ciki hade da rushewar burikanta. Duk da haka, ba ta tsaya da neman ilimi ba.

Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim

Marubuciya:Tracy-Allen Ezechukwu

Muryoyin shiri: Khadija Gidado

Fassara: Ruqayya Saeed

Edita: Aliyu Dahiru

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: Ahmad Salkida

Support Our Journalism

There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.

To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.

Your donation will further promote a robust, free, and independent media.

Donate Here

Comments

0 comments

No comments yet.

Sign in to join the discussion.

Prefer HumAngle on Google
0

Of course, we want our exclusive stories to reach as many people as possible and would appreciate it if you republish them. We only ask that you properly attribute to HumAngle, generally including the author's name, a link to the publication and a line of acknowledgement.