Yadda Kisan Makiyaya Ke Yawaita A Hannun Yan Banga
Birbishin Rikici: Episode 62
Saurara a: Apple Podcast | Google Podcast | Spotify | Buzzsprout | RSS
Ja’e Sanni, mai shekaru 50 ya zauna cikin nutsuwa yayin da yake ba da labarin yadda aka kashe dansa. Bai taba tunanin lamarin zai kai ga jama’a ba saboda babu wani rahoto da kafafen yada labarai suka bayar kan lamarin.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuciya: Kabir Adejumo
Muryoyin shiri: Akila Jibrin, Attahiru Jibrin, Isaac Oritogun
Fassara: Ruqayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida
Support Our Journalism
There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.
To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.
Your donation will further promote a robust, free, and independent media.
Donate Here