Birbishin Rikici
Kokarin nutsawa cikin wahalhalun da mutanen da ke zaune a yankunan da ake fama da tashe-tashen hankula ke fuskanta, yawanci yakan zo ne kawai ta fuskar kididdiga; Birbishin Rikici wani shiri ne na mako-mako akan waɗannan labarun sirri na wadanda rikici da tashin hankali suka shafa da HumAngle ke kawo muku.
-
Sun Matsu Da Samun Taimako Bayan Sun Rasa Matsugunansu A Arewa Maso Yamma
'Yan ta'adda sun raba su da muhallansu, gwamnati ta yi watsi da su. Sai dai Ahmadu Tella, Muhammed Lawal da…
Read More » -
Rayuwar Marasa Rinjaye A Tsakiyar Ta’addanci
Tun bayan rikicin da aka kwashe shekaru 12 ana yi a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya, mabiya addinin Kirista, wadanda…
Read More » -
Suna Shan Taba Domin Su Rayu
A sansanin 'yan gudun hijira na Tse-Yandev da ke Benue, a arewa ta tsakiyar Najeriya, mata suna shan taba idan…
Read More » -
Ta Rasa Danta A Wurin Boko Haram, Ta Rasa Mijinta A Wurin Sojoji
'Yan ta'addan Boko Haram sun kwace dan Maryam Muhammad mai shekaru 10 a duniya. Shi ma mijinta ya gamu da…
Read More » -
Ta’adancin Boko Haram Ya Shafesu, Sojojin Najeriya Ta Dora Musu Laifi
Sojojin Najeriya sun kama Mu’azu da Muhammad saboda zaton suna da alaka da Boko Haram. Bayan sunyi shekaru da yawa…
Read More » -
Ta Samu Tabin Kwakwalwa Bayan An Kashe Mijinta
Dangin Saraya sun shiga tashin hankali bayan da sojojin Najeriya suka kashe mijinta. Daga nan ta samu tabin hankali kuma…
Read More » -
Danginsa Sun Kasa Komai Tun da Sojoji Suka Nakasashi
Sojojin Najeriya sun kama Bana ba a bisa ka’ida kuma suka tsare shi na shekaru biyu. Tunda ya samu ’yancinsa,…
Read More » -
Garkuwa ta Hanyar Ta’addanci
Ta'addanci a yankin Arewa ta Tsakiyar Najeriya na kara dagula al'umma tare da raba mutane da matsuguninsu.
Read More » -
Yan Makaranta da Yan Gudun Hijira na Zama a Aji Daya
‘Yan ta’adda sun mamaye wata al’ummar Tabanni Gandi a jihar Sokoto, inda suka raba mutane da muhallansu. Yanzu suna kokawa…
Read More » -
Hangen Fata Ga Knifar Women
A hankali matan Knifar sun fara samun kwanciyar hankali bayan an sako mazajensu sama da 30. Amma yayin da mutanen…
Read More »