Birbishin Rikici

Episode 42

Rayuwa Da Tabon Cuta Mai Yaduwa

6 mins
10 Sept 20226 minsBirbishin Rikici

Episode description

Sakin Adam Modu da sojojin Najeriya suka yi ya kamata ya zama albishir da abun jin dadi ga matarsa ​​da mahaifiyarsa da ke jira. Amma wata cuta da ya kamu da ita a lokacin da ake tsare da shi har yanzu tana addabarsa. A yanzu ya zama wani abin dawainiya ga danginsa da ke fama da talauci.

Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim

Marubuci: Kunle Adebajo

Muryoyin shiri: Umar Yandaki, Ruqayya Saeed

Fassara: Zubaida Baba Ibrahim

Edita: Aliyu Dahiru

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: Ahmad Salkida

Support Our Journalism

There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.

To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.

Your donation will further promote a robust, free, and independent media.

Donate Here