Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS
Gibin da bacewar mutane ya samar a Arewa Maso Gabashin Najeriya ba karami ba ne. Wadansu giɓɓan manya ne da suka shanye mutane da yawa kuma suka jefasu rayuwar kunci. Saurari muryoyin yan uwan wadanda suka bata da kuma radadin da suke ciki.
Mai Gabatarwa: Rukayya Saeed
Marubuci: Kunle Adebajo
Muryoyin Shiri: Khadija Gidado, Sameer Sheriff, Usman Zanna, Mahdi Garba, Attahiru Jibrin, Sabiqah Bello, Aliyu Dahiru, Akila Jibrin.
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: HumAngle Media
Support Our Journalism
There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.
To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.
Your donation will further promote a robust, free, and independent media.
Donate Here