Saurara a: Apple Podcast | Google Podcast | Spotify | Buzzsprout | RSS
A shekarar 2016 ne Najeriya ta fara wani shiri na karbar tsofaffin ‘yan ta’addan Boko Haram a yankin Arewa maso Gabas. Shirin dai ya janyo ce-ce-ku-ce, domin ‘yan ta’adda ba za su iya samun matsuguni a garuruwansu na baya ba, kuma baza su iya zama a sansanonin ‘yan gudun hijira ba
A Birbishin Rikici mun yi magana da tsofaffin ‘yan ta’addan da yan gudun hijirar don jin ra’ayoyinsu.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba IbrahimMarubuci: Kunle Adebajo
Muryoyin shiri: Mariam Mustafa, Rukayya Sa’id, Hadiza Sani, Abdulmalik Ahmad
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Abba Toko
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida
Support Our Journalism
There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.
To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.
Your donation will further promote a robust, free, and independent media.
Donate Here