Rayuwar Tashin Hankali: Gudun Hijirar Marainiya Yar Shekara 11
Birbishin Rikici: Episode 3
Saurara a: Apple Podcast | Google Podcast | Spotify | Buzzsprout | RSS
Fatima ta rasa yan uwanta a sanadin wani harin da yan ta’adda suka yi tana shekara 11. A nan ta zama marainiya kuma yar gudun hijira kafin ta san mai duniya ke ciki.
Rayuwar Fatima ta samu nakasu, domin ta shiga jima’i don ceton rai ta hanyar karuwancin da tilasa mata aka yi.
Fatima ta san yadda ake fama da rashin iyaye a cikin duniyar azzalumai, ta kuma yi alkawarin kyautata wa ‘ya’yanta.
Wannan shi ne labarin Fatima.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci: Kunle Adebajo
Muryoyin shiri: Fati Ranga
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Abba Toko
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida
Don samun wasu labaran sai ku ziyarci humanglemedia.com
Support Our Journalism
There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.
To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.
Your donation will further promote a robust, free, and independent media.
Donate Here