Dan Gudun Hijira Daga Najeriya Ya Bace A Kamaru
Birbishin Rikici: Episode 65
Saurara a: Apple Podcast | Google Podcast | Spotify | Buzzsprout | RSS
Me ke faruwa idan mutanen da ke tserewa daga hare-haren ta’addanci a Arewa maso Gabashin Najeriya suka shiga cikin kasashen da ke makwabtaka da Afirka ta Yamma da Afirka ta Tsakiya? Amsar a takaice ita ce sun zama ‘yan gudun hijira. Amma ba ko wani lokaci bane suke samun mafakar da suke nema ba. Wani lokaci, ketare iyakokin zuwa cikin waɗannan ƙasashe kamar guduwa ne ba’a tsira ba.
Mai gabatarwa: Rukayya Saeed
Marubuciya: Kunle Adebajo
Muryoyin shiri: Khadija Gidado
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida
Support Our Journalism
There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.
To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.
Your donation will further promote a robust, free, and independent media.
Donate Here