Saurara a: Apple Podcast | Google Podcast | Spotify | Buzzsprout | RSS
Bayan hare-haren ta’addancin da ake kaiwa a kai a kai, Ba abin da jama’ar Yanbuki ke fuskanta sai zaman damuwa da bakin ciki. A cikin wannan shirin mun kawo muku labarin bacin rai da raunin da ma’aurata ke fuskanta bayan sun rasa wasu muhimman abubuwa ga harin ta’addanci.
Mai gabatarwa: Aliyu Dahiru Aliyu
Marubuciya: Zubaida Baba Ibrahim
Muryoyin shiri: Umar Yandaki, Isaac Oritogun, Attahiru Jibrin
Fassara: Ruqayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida
Support Our Journalism
There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.
To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.
Your donation will further promote a robust, free, and independent media.
Donate Here