Birbishin Rikici
Kokarin nutsawa cikin wahalhalun da mutanen da ke zaune a yankunan da ake fama da tashe-tashen hankula ke fuskanta, yawanci yakan zo ne kawai ta fuskar kididdiga; Birbishin Rikici wani shiri ne na mako-mako akan waɗannan labarun sirri na wadanda rikici da tashin hankali suka shafa da HumAngle ke kawo muku.
-
An Musu Dirar Mikiya, An Sace Dabbobinsu
An Musu Dirar Mikiya, An Sace Dabbobinsu | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Google Podcast | Spotify | Buzzsprout | RSS Tsakanin ranar 12 zuwa…
Read More » -
Me Yake Faruwa Idan Aka Ji Gwara Yaki Akan Yunwa?
A Maiduguri babban birnin jihar Borno an samu raguwar adadin tallafin da ake samu a sansanonin 'yan gudun hijira.
Read More » -
An Dawo Da Su Gida Ne Ko Kuma An Canja Musu Matsuguni ne?
Gwamnatin jihar Borno ta kuduri aniyar mayar da ‘yan gudun hijira daga sansanonin ‘yan gudun hijira zuwa sabbin wuraren tsugunar…
Read More » -
Ina Amfanin Gida Idan Babu Zaman Lafiya?
Al’ummomin da ke karkashin Karamar Hukumar Chikun, Arewa maso Yammacin Najeriya, ba su da tsaro. A wasu kauyukan dake fadin…
Read More » -
Ta’addanci Bai Hanata Neman Ilimi Ba
Zarah na ganin Bama garin al'umma ne mai cike da ban tsoro. A baya, garin ya taba zama cibiyar kasuwanci…
Read More » -
Kirsimeti A Hannun Masu Garkuwa
21 ga Satumbar 2021 rana ce da al'ummar Unguwan Gwari dake Kaduna ba za su manta da ita ba. Sama…
Read More » -
Daga Kurkuku Mai Ban Tsoro Zuwa Bakon Gida
Rayuwar Baana Alhaji Ali ta ruguje bayan daurin shekara shida a karkashin zargin da ake yi masa na dan ta’adda…
Read More » -
Rayuwa Da Tabon Cuta Mai Yaduwa
Sakin Adam Modu da sojojin Najeriya suka yi ya kamata ya zama albishir da abun jin dadi ga matarsa da…
Read More » -
Sun Masa Alkawarin Sana’a Amma Suka Kaishi Kurkuku
A jihar Borno dake arewa maso gabashin Najeriya, sojojin Najeriya sun kama dubban mutane a tsakanin shekarar 2015 zuwa 2016,…
Read More » -
Doguwar Tafiya A Iyakokin Kasashe Don Tserewa Boko Haram
Hannatu ta samu kwanciyar hankali a matsayinta na malama a jihar Borno har sai da Boko Haram ta afka musu;…
Read More »