Birbishin Rikici

Episode 61

Tashin Hankalin Wani Iyali Bayan Garkuwa Da Yan Uwansu

6 mins
21 Jan 20236 minsBirbishin Rikici

Episode description

A lokacin da Azurfa John mai shekaru 21 da yar uwarta mai suna Peace Aboi suka hadu a Abuja, babban birnin Najeriya, suka shiga jirgin Abuja zuwa Kaduna, ba su da masaniyar cewa za su shiga hannun 'yan ta'adda.

Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim

Marubuciya: Zubaida Baba Ibrahim

Muryoyin shiri: Akila Jibrin, Isaac Oritogun

Fassara: Ruqayya Saeed

Edita: Aliyu Dahiru

Furodusa: Khadija Gidado

Babban Furodusa: Anthony Asemota

Babban Mashiryi: Ahmad Salkida

Support Our Journalism

There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.

To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.

Your donation will further promote a robust, free, and independent media.

Donate Here