Saurara a: Apple Podcast | Google Podcast | Spotify | Buzzsprout | RSS
Da yawa daga cikin matan da suka rasa matsugunansu a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya, wadanda aka tsare mazajensu ba bisa ka’ida ba ko kuma suka bace, suna kewar mazajen su da masu kula dasu da ya’yan su. Aisha tana kewar fiye da haka, ta yi kewar gaskiya da kyautatawa irin ta Umar.
Mai gabatarwa: Ruqayya Saeed
Marubuciya: Kunle Adebajo
Muryoyin shiri: Zubaida Baba Ibrahim
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida
Support Our Journalism
There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.
To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.
Your donation will further promote a robust, free, and independent media.
Donate Here