Abin Da Ya Faru A Gidajen Ma’aikata A Lokacin Kisan Kiyashi A Buni Yadi
Birbishin Rikici: Episode 95
Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS
A ranar 25 ga Fabrairu shekarar 2014, ‘yan ta’addar Boko Haram sun kai hari a Kwalejin Gwamnatin Tarayya da ke Buni Yadi a Arewa maso Gabashin Najeriya. Sun kashe akalla ’yan makaranta matasa 29 a lokacin da suke kwana a dakunan kwanansu tare da kona dukkan gine-gine tun daga dakunan kwanan dalibai har zuwa ajujuwa. Sai masallacin ya tsira.
Mai Gabatarwa: Rukayya Saeed
Marubuciya: Hauwa Shaffi Nuhu
Muryoyin Shiri: Khadija Gidado
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: HumAngle Media
Support Our Journalism
There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.
To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.
Your donation will further promote a robust, free, and independent media.
Donate Here