Zalincin Da Ya Biyo Bayan Kisan Kiyashin Da Akai A Zaria
Birbishin Rikici: Episode 52
Saurara a: Apple Podcast | Google Podcast | Spotify | Buzzsprout | RSS
Tsakanin ranar 12 zuwa 14 ga watan Disambar 2015, sojojin Najeriya sun kai wa kungiyar ‘yan Shi’a wadanda galibinsu ‘ya’yan kungiyar IMN ne, a daidai lokacin da suke murnar zagayowar ranar haihuwar Annabi Muhammad (SAW). Mutane da dama da aka kama yayin kisan gilla sun shafe shekaru a gidan yari ba tare da samun wani hukunci ba da kuma samun adalci.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuciya: Tracy-Allen Ezechukwu
Muryoyin shiri: Umar Yandaki, Attahiru Jibrin, Akila Jibrin
Fassara: Ruqayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida
Support Our Journalism
There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.
To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.
Your donation will further promote a robust, free, and independent media.
Donate Here