Ya Kubucewa Masu Garkuwa Ba Tare Da Biyan Fansa Ba
Birbishin Rikici: Episode 35
Saurara a: Apple Podcast | Google Podcast | Spotify | Buzzsprout | RSS
A Arewa maso Yammacin Najeriya, yin garkuwa da mutane yana iya faruwa a ko’ina, ba wai zama a wurin da bai dace ba ne a lokacin da bai dace ba. Wani manomin shinkafa da masara mai suna Mustapha Shafi’i a garin ‘Yarkofoji na jihar Zamfara, yana cikin gidansa ne ‘yan ta’adda suka fasa masa kofarsa, suka kutsa kai, suka tafi da shi a lokacin da matarsa ke kallonsu tana rokon su sakeshi. Yayi sa’a, ya gudu har ya bada labarinsa.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci: Kunle Adebajo
Muryoyin shiri: Aliyu Dahiru, Khadija Gidado, Isaac Oritogun
Fassara: Ruqayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida
Support Our Journalism
There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.
To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.
Your donation will further promote a robust, free, and independent media.
Donate Here