Tashin Hankalin Wani Iyali Bayan Garkuwa Da Yan Uwansu
Birbishin Rikici: Episode 61
Saurara a: Apple Podcast | Google Podcast | Spotify | Buzzsprout | RSS
A lokacin da Azurfa John mai shekaru 21 da yar uwarta mai suna Peace Aboi suka hadu a Abuja, babban birnin Najeriya, suka shiga jirgin Abuja zuwa Kaduna, ba su da masaniyar cewa za su shiga hannun ‘yan ta’adda.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuciya: Zubaida Baba Ibrahim
Muryoyin shiri: Akila Jibrin, Isaac Oritogun
Fassara: Ruqayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida
Support Our Journalism
There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.
To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.
Your donation will further promote a robust, free, and independent media.
Donate Here