Saurara a: Apple Podcast | Google Podcast | Spotify | Buzzsprout | RSS
Al’ummomin da ke karkashin Karamar Hukumar Chikun, Arewa maso Yammacin Najeriya, ba su da tsaro. A wasu kauyukan dake fadin karamar hukumar, gidajen da babu kowa a cikinsu sun zama ruwan dare gama gari. Yawancin wadannan al’ummomi a kullum ‘yan ta’adda suna kaiwa hari da garkuwa da mutane da lalata dukiyoyi. Mazauna suna ci gaba da barin gidajensu zuwa wasu al’ummomi, amma har yaushe sabbin gidajensu za su kasance lafiya?
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuciya:Tracy-Allen Ezechukwu
Muryoyin shiri: Isaac Oritogun, Umar Yandaki, Hajara, Hawwa Bukar
Fassara: Ruqayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida
Support Our Journalism
There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.
To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.
Your donation will further promote a robust, free, and independent media.
Donate Here