Birbishin Rikici
Kokarin nutsawa cikin wahalhalun da mutanen da ke zaune a yankunan da ake fama da tashe-tashen hankula ke fuskanta, yawanci yakan zo ne kawai ta fuskar kididdiga; Birbishin Rikici wani shiri ne na mako-mako akan waɗannan labarun sirri na wadanda rikici da tashin hankali suka shafa da HumAngle ke kawo muku.
-
Bacewar Miji Nagari
Da yawa daga cikin matan da suka rasa matsugunansu a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya, wadanda aka tsare mazajensu ba…
Read More » -
Soja Ne Ya Daure Mijinta, Sannan Ya Nemi Aurenta
Soja Ne Ya Daure Mijinta, Sannan Ya Nemi Aurenta | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Google Podcast | Spotify | Buzzsprout | RSS Tsakanin shekara…
Read More » -
Yadda Kisan Makiyaya Ke Yawaita A Hannun Yan Banga
Ja'e Sanni, mai shekaru 50 ya zauna cikin nutsuwa yayin da yake ba da labarin yadda aka kashe dansa. Bai…
Read More » -
Tashin Hankalin Wani Iyali Bayan Garkuwa Da Yan Uwansu
A lokacin da Azurfa John mai shekaru 21 da yar uwarta mai suna Peace Aboi suka hadu a Abuja, babban…
Read More » -
Kellu Haruna: Ta Fuskar Jama’ar Da Ta Nemarwa Yanci
Kellu Haruna ta jagoranci kungiyar Knifar Movement, wata kungiyar mata masu fafutukar ganin an saki mazajensu da aka tsare ba…
Read More » -
Yayin da Bakin Ciki Ya Cakuda Kokwanto Da Buri
Bayan ta rasa danta, mijinta, da jikanta a cikin shekaru takwas, Amina ta yi ƙoƙari don daidaita begen sabuwar gaba…
Read More » -
Yan Uwa Biyar Aka Sace, Daya Kawai Aka Samu!
Yan Boko Haram ne suka sace Ummi da 'yan uwanta hudu a lokacin da suke debowa iyayensu itace. Bayan ta…
Read More » -
Damuwar Rasa Matar Aure Ga Harin Ta’addanci
Bayan hare-haren ta'addancin da ake kaiwa a kai a kai, Ba abin da jama'ar Yanbuki ke fuskanta sai zaman damuwa…
Read More » -
Matan Da Yan Ta’adda Suka Mayar da Su Zawarawa
Yawancin al’ummomi da rikicin tada kayar baya ya shafa a yankunan arewa maso yammacin Najeriya, sukan dogara da jami’an ‘yan…
Read More » -
Fatima Ta Yi Burin Zama Ma’aikaciyar Asibiti, Yan Ta’adda Ne Suka Hanata
Kamar sauran ‘yan matan da aka yi garkuwa da su a Dapchi, Fatima ta yi watsi da burinta na samun…
Read More »