Birbishin Rikici
Kokarin nutsawa cikin wahalhalun da mutanen da ke zaune a yankunan da ake fama da tashe-tashen hankula ke fuskanta, yawanci yakan zo ne kawai ta fuskar kididdiga; Birbishin Rikici wani shiri ne na mako-mako akan waɗannan labarun sirri na wadanda rikici da tashin hankali suka shafa da HumAngle ke kawo muku.
-
Rayuwar Auren Wacce Ta Fada Hannun Boko Haram
Amina tana da shekaru 17 a duniya lokacin da wani dan ta'addan Boko Haram ya nuna wa mahaifiyarta bindiga, ya…
Read More » -
Sun Rasa Matsugunansu Don Tsira Daga Kisan Kiyashi
A ranar Litinin, 2 ga watan Yuni, 2014, ‘yan kungiyar ta’addancin nan ta Boko Haram sun kashe kimanin mutane 400…
Read More » -
Me Ya Faru Da Bukar Mandara?
Halimah Abba batasan inda mijinta yake ba. Bayan sun yi gudun hijira sakamakon rikicin Boko Haram a shekarar 2015, Bukar…
Read More » -
Sun Rabu A Zahiri Amma Zuciyarsu Na Hade
Adamu da Rahmatu suna soyayya da juna tun kafin kafa kungiyar ta'addanci na Boko Haram fiye da shekaru goma da…
Read More » -
Dan Gudun Hijira Daga Najeriya Ya Bace A Kamaru
Me ke faruwa idan mutanen da ke tserewa daga hare-haren ta'addanci a Arewa maso Gabashin Najeriya suka shiga cikin kasashen…
Read More » -
Bacewar Miji Nagari
Da yawa daga cikin matan da suka rasa matsugunansu a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya, wadanda aka tsare mazajensu ba…
Read More » -
Soja Ne Ya Daure Mijinta, Sannan Ya Nemi Aurenta
Soja Ne Ya Daure Mijinta, Sannan Ya Nemi Aurenta | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Google Podcast | Spotify | Buzzsprout | RSS Tsakanin shekara…
Read More » -
Yadda Kisan Makiyaya Ke Yawaita A Hannun Yan Banga
Ja'e Sanni, mai shekaru 50 ya zauna cikin nutsuwa yayin da yake ba da labarin yadda aka kashe dansa. Bai…
Read More » -
Tashin Hankalin Wani Iyali Bayan Garkuwa Da Yan Uwansu
A lokacin da Azurfa John mai shekaru 21 da yar uwarta mai suna Peace Aboi suka hadu a Abuja, babban…
Read More » -
Kellu Haruna: Ta Fuskar Jama’ar Da Ta Nemarwa Yanci
Kellu Haruna ta jagoranci kungiyar Knifar Movement, wata kungiyar mata masu fafutukar ganin an saki mazajensu da aka tsare ba…
Read More »