Birbishin Rikici
Kokarin nutsawa cikin wahalhalun da mutanen da ke zaune a yankunan da ake fama da tashe-tashen hankula ke fuskanta, yawanci yakan zo ne kawai ta fuskar kididdiga; Birbishin Rikici wani shiri ne na mako-mako akan waɗannan labarun sirri na wadanda rikici da tashin hankali suka shafa da HumAngle ke kawo muku.
-
Soyayya A Lokacin Yaki
Me ke faruwa da masoya idan kasa tana yaki da 'yan ta'adda? A cikin shirin ‘Birbishin Rikici’, za ku ji…
Read More »