Birbishin Rikici

Episode 8

Tsalle Daya: Daga Rashin Lafiya Sai Mutuwa

5 mins
1 Jan 20225 minsBirbishin Rikici

Episode description

Agule ta ga yayin da ‘danta ya mutu bayan wata gajeriyar rashin lafiya a sansanin yan gudun hijira domin ba ta samu kudin magani ba.

Mutuwa ta sake zuwa dakin Agule lokacin da ‘yar ta tayi rashin lafiya amma likitocin agaji suka ceceta.

Kamar Agule da ‘ya’yanta, ‘yan gudun hijira da dama a sansanonin dake fadin jihar Benue suna fama da rashin lafiyar da ka iya zama ajalinsu.

Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim Marubuci: Anita Egboibe Muryoyin shiri: Rukayya Saeed, Umar Farouk Ahmed, Kamal Dandare Fassara: Zubaida Baba Ibrahim Edita: Aliyu Dahiru Furodusa: Abba Toko Babban Furodusa: Anthony Asemota Babban Mashiryi: Ahmad Salkida

Support Our Journalism

There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.

To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.

Your donation will further promote a robust, free, and independent media.

Donate Here