Birbishin Rikici
Kokarin nutsawa cikin wahalhalun da mutanen da ke zaune a yankunan da ake fama da tashe-tashen hankula ke fuskanta, yawanci yakan zo ne kawai ta fuskar kididdiga; Birbishin Rikici wani shiri ne na mako-mako akan waɗannan labarun sirri na wadanda rikici da tashin hankali suka shafa da HumAngle ke kawo muku.
-
Rayuwa Karkashin Gidan Sauro
Ga mutanen da sukayi hijira zuwa sansanin Tse-Yandev, suna makotaka ne da dubban saurayen da suke zaune a kogo daya…
Read More » -
Tsalle Daya: Daga Rashin Lafiya Sai Mutuwa
Agule ta ga yayin da ‘danta ya mutu bayan wata gajeriyar rashin lafiya a sansanin yan gudun hijira domin ba…
Read More » -
Matar da Ke Neman Soyayyar Dan Ta’adda
Matar da Ke Neman Soyayyar Dan Ta’adda | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Google Podcast | Spotify | Buzzsprout | RSS ‘Yan ta’addan Boko Haram…
Read More » -
An Musu Ruwan Bomb Bisa Kuskure
Yan gudun hijira a garin Rann da ke jihar Borno da ke Arewa maso gabashin Najeriya sun farka da karar…
Read More » -
Yadda Sojojin Najeriya Suka Nakasashi
Bana Usman, matashi ne dan shekara 17 da ya shiga hannun jami’an sojin Najeriya wadanda suka tsare shi ba a…
Read More » -
Tubabbun Yan Boko Haram Na Kasa Samun Karbuwa
A shekarar 2016 ne Najeriya ta fara wani shiri na karbar tsofaffin 'yan ta'addan Boko Haram a yankin Arewa maso…
Read More » -
Rayuwar Tashin Hankali: Gudun Hijirar Marainiya Yar Shekara 11
Fatima ta rasa yan uwanta a sanadin wani harin da yan ta'adda suka yi tana shekara 11. A nan ta…
Read More » -
Uwa Ga Dan Ta’adda
Wata ‘yar gudun hijira mai shekara 25 ta shiga hannun ‘yan Boko Haram a lokacin da take sana’ar saro itace.…
Read More » -
Soyayya A Lokacin Yaki
Me ke faruwa da masoya idan kasa tana yaki da 'yan ta'adda? A cikin shirin ‘Birbishin Rikici’, za ku ji…
Read More »