Birbishin Rikici

Episode 15

Tabon Da Rikici Ya Samarwa Zuciya

5 mins
19 Feb 20225 minsBirbishin Rikici

Episode description

A karo na ƙarshe da Mary Amua ta ga ɗanta, ya taimaka mata ta kubuta daga hare-haren yan bindiga kuma ya koma ya taimaki wasu. Yanzu tana cikin tashin hankali da mutuwarsa. Mary na kwana a sansanin yan gudun hijira, tana kuma fatan da ace yana kusa don taimaka mata da iyalansa.

Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim Marubuci: Anita Egboibe Muryoyin shiri: Aquila Brisca, Khadija Gidado Fassara: Zubaida Baba Ibrahim Edita: Aliyu Dahiru Furodusa: Attahiru Jibrin Babban Furodusa: Anthony Asemota Babban Mashiryi: Ahmad Salkida

Support Our Journalism

There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.

To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.

Your donation will further promote a robust, free, and independent media.

Donate Here