An Dawo Da Su Gida Ne Ko Kuma An Canja Musu Matsuguni ne?
Birbishin Rikici: Episode 47
Saurara a: Apple Podcast | Google Podcast | Spotify | Buzzsprout | RSS
Gwamnatin jihar Borno ta kuduri aniyar mayar da ‘yan gudun hijira daga sansanonin ‘yan gudun hijira zuwa sabbin wuraren tsugunar da jama’a ko kuma kananan hukumominsu. Duk da alkawuran samar da tsaro da abinci, shirin na sake tsugunar da jama’a ya fuskanci kalubale da dama. Da alama ‘yan gudun hijirar dole ne su fuskanci wani nau’i na sabuwar rayuwa a yanzu.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci:Kunle Adebajo
Muryoyin shiri: Umar Yandaki
Fassara: Ruqayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida
Support Our Journalism
There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.
To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.
Your donation will further promote a robust, free, and independent media.
Donate Here