Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS
‘Yan gudun hijira a Borno da ke Arewa maso Gabashin Najeriya na kara zama inda ‘yan ta’adda ke garkuwa da su. Musamman wadanda ke sansanonin da ba na hukuma ba, domin tun daga lokacin gwamnatin jihar ta rufe dukkan sansanonin na hukuma.
Bayan damuwa game da abinci, matsuguni, da kayan agaji, yanzu dole ne su ji tsoro don kare lafiyarsu lokacin da suka je gonakinsu don shuka ko girbi amfanin gona.
Marubuciya: Hauwa Shaffi Nuhu
Muryoyin Shiri: Mahdi Garba, Khadija Gidado
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: HumAngle Media
Support Our Journalism
There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.
To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.
Your donation will further promote a robust, free, and independent media.
Donate Here