Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS
Labarin Yagana Mamanaye na rashi ne mai ban mamaki. Kamar miliyoyin mutane a arewa maso gabashin Najeriya, za ta iya raba rayuwarta kashi biyu cikin sauki. Kafin tashin hankalin Boko Haram na 2009 da kuma bayan sa. Amma ba kamar yawancin mutane ba, a gare ta, yakin ba wai kawai ya ɗauki wannan ko wancan masoyin bane, – ya ɗauke duk abin da take da shi.
Marubuciya: Kunle Adebajo
Muryoyin Shiri: Khadija Gidado
Fassara: Rukayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: HumAngle Media
Support Our Journalism
There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.
To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.
Your donation will further promote a robust, free, and independent media.
Donate Here