Ya Gudarwa Yan Boko Haram Karshe Aka Ce A Cikinsu Yake
Birbishin Rikici: Episode 36
Saurara a: Apple Podcast | Google Podcast | Spotify | Buzzsprout | RSS
A jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya, sojojin Najeriya sun kama dubban mutane ba bisa ka’ida ba a tsakanin shekarar 2015 zuwa 2016, a yunkurinsu na yaki da ‘yan ta’addan a lokacin da suka yawaita kai hare-hare. Yawancin wadanda aka kama ba su da laifi. Gambo Modu na daya daga cikinsu. Bayan ya shafe shekaru shida yana tsare ba bisa ka’ida ba, daga karshe an wanke shi daga zargin Boko Haram kuma aka sake shi daga gidan yari.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuciya: Hauwa Shafii Nuhu
Muryoyin shiri: Akila Jibrin, Khadija Gidado
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida
Support Our Journalism
There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.
To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.
Your donation will further promote a robust, free, and independent media.
Donate Here