Saurara a: Apple Podcast | Google Podcast | Spotify | Buzzsprout | RSS
21 ga Satumbar 2021 rana ce da al’ummar Unguwan Gwari dake Kaduna ba za su manta da ita ba. Sama da mazaunanta 20 ne suka fada hannun masu garkuwa da suka nemi kudin fansa. Sun yi rayuwa a hannunsu har tsawon kwanakin da ya kai ga bikin kirsamati da sabuwar shekara. Wannan ya saka yan uwa da abokan wadanda aka kama din cikin tsananin damuwa. Abin da ya biyo bayan wannan tashin hankali shi ne ya canja rayuwar mazauna garin na har abada.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuciya: Aduke Babalola
Muryoyin shiri: Ruqayya Saeed, Khadija Gidado, Akila Jibrin, Umar Yandaki, Isaac Oritogun
Fassara: Ruqayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida
Support Our Journalism
There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.
To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.
Your donation will further promote a robust, free, and independent media.
Donate Here