Har Yanzu Yara Na Dauke Da Tabon Kisan Kiyashin Da Aka Yi A Zaria
Birbishin Rikici: Episode 50
Saurara a: Apple Podcast | Google Podcast | Spotify | Buzzsprout | RSS
Yaran ‘yan kungiyar Islamic Movement of Nigeria (IMN) da sojojin da suka kai wa hari gidan Ibrahim El-Zakzaky suka kashe, har yanzu suna da tabo na kisan kiyashi, shekaru bayan harin. A cikin wannan shirin, za mu kalli fadace-fadacen tunani da firgici da aka tilasta wa wadannan yara shiga bayan sun shaida mutuwar ‘yan uwansu.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuciya: Tracy-Allen Ezechukwu
Muryoyin shiri: Zubaida Baba Ibrahim, Hawwa Mohammed, Hajara Ibrahim, Khadija Gidado, Umar Yandaki
Fassara: Ruqayya Saeed
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida
Support Our Journalism
There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.
To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.
Your donation will further promote a robust, free, and independent media.
Donate Here