#ENDSARS: Iyalan wadanda suka rasu suna fama da radadin jinkirin shari’a
Birbishin Rikici: Episode 31
Saurara a: Apple Podcast | Google Podcast | Spotify | Buzzsprout | RSS
Zanga-zangar #EndSARS ta samo asali ne sakamakon korafe-korafen da suka taso daga shekaru da dama da jami’an rundunar ‘yan sanda ta SARS ke aikinta. Da yawa daga cikin matasan Najeriya sun fito kan tituna domin nuna adawa da kisan gilla da sauran laifuka da rundunar ‘yan sanda ke yi. Da yawa sun rasa rayukansu kuma har yanzu ba su sami adalcin da ake bukata ba.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci:‘Adejumo kabir
Muryoyin shiri: Hawwa Muhammad Bukar, Ruqayya Saeed, Akila Jibrin
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida
Support Our Journalism
There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.
To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.
Your donation will further promote a robust, free, and independent media.
Donate Here