Saurara a: Apple Podcast | Google Podcast | Spotify | Buzzsprout | RSS
A jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya, sojoji sun kama dubban mutane ba bisa ka’ida ba a tsakanin shekarar 2015 zuwa 2016 a yunkurinsu na yaki da ‘yan ta’adda a lokacin da Boko Haram ke yawaita kai hare-hare. Yawancin wadanda aka kama ba su da laifi. Kaadi Aji yana daya daga cikinsu. Bayan shekaru shida a tsare ba bisa ka’ida ba, a karshe an sake shi ba tare da tuhumar sa ba amma yanzu yana fuskantar wahalar rayuwa.
Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuciya: Hauwa Shaffii Nuhu
Muryoyin shiri: Akila Jibrin
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru
Furodusa: Khadija Gidado
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida
Support Our Journalism
There are millions of ordinary people affected by conflict in Africa whose stories are missing in the mainstream media. HumAngle is determined to tell those challenging and under-reported stories, hoping that the people impacted by these conflicts will find the safety and security they deserve.
To ensure that we continue to provide public service coverage, we have a small favour to ask you. We want you to be part of our journalistic endeavour by contributing a token to us.
Your donation will further promote a robust, free, and independent media.
Donate Here