Birbishin Rikici
Kokarin nutsawa cikin wahalhalun da mutanen da ke zaune a yankunan da ake fama da tashe-tashen hankula ke fuskanta, yawanci yakan zo ne kawai ta fuskar kididdiga; Birbishin Rikici wani shiri ne na mako-mako akan waɗannan labarun sirri na wadanda rikici da tashin hankali suka shafa da HumAngle ke kawo muku.
-
Ciwon Zama Dan Gudun Hijira A Inda Yaki Ya Wargaza
Ciwon Zama Dan Gudun Hijira A Inda Yaki Ya Wargaza | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS Tun lokacin da aka fara rikicin…
Read More » -
Tun Da Aka Kama Mamio Ba A San Inda Yake Ba!
Tun Da Aka Kama Mamio Ba A San Inda Yake Ba! | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS Shekaru goma da…
Read More » -
Komawa Gida Ko Sake Barinsa?
Komawa Gida Ko Sake Barinsa? | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS A shekarar 2021, gwamnatin jihar Borno ta sanar…
Read More » -
‘Ba Rai, Ba Mutuwa’
‘Ba Rai, Ba Mutuwa’ | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS Ragowar kuɗaɗen ayyukan jin kai ga ƴan gudun hijirar da…
Read More » -
Rayuwa A Daular Boko Haram
Rayuwa A Daular Boko Haram | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS Yaya rayuwa take a matsayin macen da aka sace…
Read More » -
Ta Rasa Matsuguni, Ta Kamu Da Cuta
Ta Rasa Matsuguni, Ta Kamu Da Cuta | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS Mata a sansanin Malkohi da ke jihar…
Read More » -
Mijinta Ya Bata Tana Cikin Shauƙinsa
Mijinta Ya Bata Tana Cikin Shauƙinsa | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS Aisa Modu tana da shekara goma sha takwas…
Read More » -
Yara Ne Ke Mutuwa Idan Aka Yi Ruwa A Nan
Yara Ne Ke Mutuwa Idan Aka Yi Ruwa A Nan | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS A sansanin Wuro-Ahi da…
Read More » -
Lokacin Da Farin Cikin Mahaifiya Ya Gushe
Lokacin Da Farin Cikin Mahaifiya Ya Gushe | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Google Podcast | Spotify | Buzzsprout | RSS A wani lokacin, Amsa…
Read More » -
‘Ko Gawarsa Ba Su Gani Ba’
‘Ko Gawarsa Ba Su Gani Ba’ | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Google Podcast | Spotify | Buzzsprout | RSS Yakawu ta nema mijinta a…
Read More »