Birbishin Rikici
Kokarin nutsawa cikin wahalhalun da mutanen da ke zaune a yankunan da ake fama da tashe-tashen hankula ke fuskanta, yawanci yakan zo ne kawai ta fuskar kididdiga; Birbishin Rikici wani shiri ne na mako-mako akan waɗannan labarun sirri na wadanda rikici da tashin hankali suka shafa da HumAngle ke kawo muku.
-
Ganin Kisan Kiyashi A Buni Yadi
Ganin Kisan Kiyashi A Buni Yadi | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS A wannan jerin da yake kunshe da labaran kisan…
Read More » -
Kisan Kiyashi A Buni Yadi: Wasu Yan Mata Da Ba A Tabata Ba
Kisan Kiyashi A Buni Yadi: Wasu Yan Mata Da Ba A T | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS A wannan labarin…
Read More » -
Wadanda Suka Ɓata Da Waɗanda Ke Nemansu
Wadanda Suka Ɓata Da Waɗanda Ke Nemansu | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS Gibin da bacewar mutane ya samar a Arewa…
Read More » -
Ranar Fargaba
Ranar Fargaba | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS Mansura Zubairu, Naja’atu Muhammad, da Khadijat Aminu na daga cikin daliban da suka…
Read More » -
Rashin Matsuguni Agun Matar Dan Gudun Hijira
Rashin Matsuguni Agun Matar Dan Gudun Hijira | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS A shekarar 2014, Furaira da danginta sun gudu…
Read More » -
Daga Gona Zuwa Kurkuku
Daga Gona Zuwa Kurkuku | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS Yeri Kambari, mai shekaru 40, ya bace ne a shekarar…
Read More » -
Neman Tsira
Neman Tsira | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS Ga mutanen da suka rasa muhallansu daga tashe tashen hankula a arewa maso…
Read More » -
Yan Gudun Hijira Masu Kai Kudin Fansa
Yan Gudun Hijira Masu Kai Kudin Fansa | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS ‘Yan gudun hijira a Borno da ke Arewa…
Read More » -
Yakin Da Ya Tafi Da Komai
Yakin Da Ya Tafi Da Komai | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS Labarin Yagana Mamanaye na rashi ne mai ban mamaki.…
Read More » -
Labaran Komawa Gidan
Labaran Komawa Gidan | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Spotify | RSS Wata mata ‘yar shekara 40, ta bayyana irin gwagwarmayar da ake fama…
Read More »