Birbishin Rikici
Kokarin nutsawa cikin wahalhalun da mutanen da ke zaune a yankunan da ake fama da tashe-tashen hankula ke fuskanta, yawanci yakan zo ne kawai ta fuskar kididdiga; Birbishin Rikici wani shiri ne na mako-mako akan waɗannan labarun sirri na wadanda rikici da tashin hankali suka shafa da HumAngle ke kawo muku.
-
Daga Garkuwa Zuwa Jami’a
Sau uku Zarah ta kubuta daga hannun ‘yan ta’adda, kafin ta samu cikakken tsira daga wurin su. A yanzu Zarah…
Read More » -
Kubuta Daga Dajin Sambisa Da Cutan HIV
kuwa da Hajiya sau dayawa tare da tilasta mata auren mayakan Boko Haram sau uku. Lokacin da ta kubuta daga…
Read More » -
Ba Su Da Gida Balle Samun Kulawa
Ba Su Da Gida Balle Samun Kulawa | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Google Podcast | Spotify | Buzzsprout | RSS Yayin da damina ke…
Read More » -
‘Ba Lallai Mu Dawo Gida Da Mazajenmu Ba Duk Da Tare Muka Fito’
Tun wajen 2015, Knifar Women ba su ga mazajensu da aka tsare ba a bisa ka’ida ba. Yanzu matan na…
Read More » -
Tabon Da Rikici Ya Samarwa Zuciya
Tabon Da Rikici Ya Samarwa Zuciya | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Google Podcast | Spotify | Buzzsprout | RSS A karo na ƙarshe da…
Read More » -
Mai Cikin Da Ke Burin Samun Mu’ujiza
Namsoor tana dauke da cikin wata shida. Cikin ta na biyu kenan a sansanin yan gudun hijira na Tse Yandev…
Read More » -
Daga Ciyayi Zuwa Rairayi
Veronica manomiya ce da take ciyar da mutane da yawa kafin a kaiwa gonakinta hari. Yanzu haka rayuwarta a hargitse…
Read More » -
Ta Rasa ‘Ya’ya Biyu a Kokarin Tseratar da Daya
Dorcas na gudu don ceto rayuwarta da na ‘ya’yanta a lokacin da mutuwa ta riske su ya dauke ‘ya’yanta biyu.
Read More » -
Daga Ritaya zuwa Gudun Hijira: Rayuwar Wani Malamin Makaranta a Sansanin Yan Gudun Hijira
Daga Ritaya zuwa Gudun Hijira: Rayuwar Wani Malami | RSS.com Saurara a: Apple Podcast | Google Podcast | Spotify | Buzzsprout | RSS Bayan ya yi…
Read More » -
Ina Mijina?
Sojojin Najeriya sun tsare mijin Falta Gambo, Modu Ngubdo a shekarar 2015. A yayin da yake jiran shari’a, Falta ta…
Read More »